fidelitybank

Gini ya danne mutane 4 yayin da 30 suka jikkata a Yobe

Date:

Gwamna Mai Mala Buni na Yobe ya jajantawa iyalan wadanda wani masallaci da ya rufta a garin Machina da ke karamar hukumar Machina a jihar.

Buni, wanda mataimakinsa, Alhaji Idi Gubana ya wakilta, ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici da ban tsoro yayin da ya kai ziyarar jaje a ranar Lahadi a Machina.

Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa, masallacin da aka shafe kimanin shekaru hudu ana ginin, ya ruguje ne a ranar 31 ga watan Maris, inda mutane hudu suka mutu yayin da wasu 30 suka samu raunuka daban-daban.

Yayin da yake addu’ar Allah ya jikan wadanda suka rasu, Buni ya bayyana shirin gwamnati na tallafa wa al’umma domin samun nasarar kammala aikin.

Shi ma da yake nasa jawabin, Sheikh Khalifa Fatihu ya bayyana cewa, aikin da aka tsara shi da masallaci da kuma cibiyar Musulunci, ya kaddamar da shi ne tare da goyon bayan al’ummar yankin domin tunawa da ‘Sheik Mohammad Gibirima’, mahaifinsa marigayi.

Fatihu ya yabawa gwamnatin Yobe bisa yadda ta nuna damuwa da jajircewa.

Ya roki a ci gaba da addu’ar zaman lafiya da ci gaban jihar da kasa baki daya.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp