fidelitybank

Gidajen Sinima a Najeriya sun samar da kudaden shiga Naira miliyan 567 – CEAN

Date:

Kungiyar masu baje kolin fina-finai ta Najeriya (CEAN), a ranar Talata, a Legas, ta ce ta samar da kudaden shiga na Naira miliyan 567 a fadin gidajen sinima na kasar nan na watan Yuni.

Opeyemi Ajayi, shugaban kungiyar CEAN na kasa ya bayyana cewa an kuma dauki masu kallo 210,299 a fadin gidajen sinima a cikin wannan wata da ake dubawa.

Ya bayyana jin dadinsa kan dan karuwar kudaden shiga da aka samu a watan Yuni idan aka kwatanta da wanda aka samu a watan Mayu.

“Mun dan samu karuwar tallace-tallace a cikin watan Yuni lokacin da muka samu N567,899,087 kuma a watan Mayu, mun sayar da N514,653,363 tare da masu kallo 197,242,” inji shi.

Mista Ajayi ya lura cewa fina-finan da za a nuna a gidajen sinima na watan Yuli sun hada da: Lust Love and Other Things, Mission Impossible 7, Insidious, Orisha, Oppenheimer, Hotel La Bamba da kuma Unforgivable.

nigeria news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp