fidelitybank

Ghana ta fitar da ‘yan wasan da za su tunkari Najeriya

Date:

Kocin Black Galaxies ta Ghana, Mas-Ud Didi Dramani, ya fitar da tawagar ‘yan wasa 32 da zai buga da Najeriya wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Nahiyar Afrika (CHAN) na shekarar 2025.

A cewar wani bayani a shafin yanar gizon hukumar kwallon kafa ta Ghana (GFA), kungiyar za ta yi zango ne a Cibiyar Kwallon Kafa ta Ghanan da ke Prampram.

Kungiyar za ta yi matakai uku daban-daban na motsa jiki kafin wasan.

Ghana za ta karbi bakuncin wasan farko a ranar Asabar 21 ga watan Disamba, 2024, kuma za a buga wasan na biyu tsakanin 27-29 ga Disamba, 2024.

Wadanda suka yi nasara gaba daya za su tsallake zuwa CHAN 2025 wanda Kenya, Uganda da Tanzania za su dauki nauyin shiryawa.

Kungiyar Black Galaxies ta hana Najeriya samun tikitin shiga gasar a shekarar 2023.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp