fidelitybank

Gazawar APC na karawa Tinubu bakin jini – Sanata Shehu Sani

Date:

Tsohon dan majalisar dokoki kuma mai sharhi kan al’umma, Sanata Shehu Sani, ya yi zargin cewa gazawar gwamnatin APC mai mulki na kara wa Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar bakin jini.

Bayanin nasa na kunshe ne a wani sako da ya wallafa a shafin sa na Twitter da aka tabbatar a ranar Alhamis.

Sani ya kuma yi ikirarin cewa Tinubu na fuskantar wani abu da ya bayyana a matsayin aiki mai sarkakiya, mai cin karo da juna da kuma rashin jin dadi na kare gazawar jam’iyyarsa ta APC yayin da a lokaci guda kuma ya yi alkawarin zai banbanta.

Ya rubuta cewa, “Mafi rikitarwa, sabani da rashin jin dadi na dan takarar shugaban kasa na jam’iyya mai mulki shi ne na kare gazawar jam’iyya mai mulki kuma a lokaci guda ya yi alkawarin zama daban.”

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp