fidelitybank

Gaskiya na bayyana ga ‘yan Najeriya – Tsohon shugaban EFCC Magu

Date:

Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa arzikin kasa ta’annati EFCC Ibrahim Magu, ya ce, babu hujjar fitar shi daga hukumar EFCC.

Magu ya bayyana hakan ne a yayin wani bikin bayar da lambar yabo da kungiyar daliban matan arewa ta shirya domin girmama shi a ranar Lahadi a Abuja.

“Ni ina daga cikin mutanen da rashawa ta yaka, amma ina farin ciki kan abubuwan da suke faruwa a yanzu gaskiya na bayyana ga ‘yan Najeriya,” in ji shi.

Magu wanda dansa Mohammad-Saeed Ibrahim-Magu ya wakilta, ya yabawa kungiyar game da girmama shi da ta yi da wannan lambar yabo ta “cancanta” kuma yace yana cike da murnar karbar kyautar.

Da take nata bayanin kakakin kungiyar Aisha Nasir ta bayyana magu a matsayin wani mutum na daban, kuma jajurtacce, abin da ya sa ya cancanci kyautar kenan.

“Ko kana so ko baka so, Ibrahim Magu ya kai EFCC wani mataki a Najeriya wanda mutane da dama ba su taba zaton za ta iya kai wa ba.”

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp