fidelitybank

Gasar Saudiyya ta fi ta Amurka daraja – Ronaldo

Date:

Cristiano Ronaldo ya ce, ba zai sake komawa nahiyar Turai buga tamaula ba, ya kuma kara da cewar gasar kwallon kafar Saudi Arabia ta dara ta Amurka daraja nesa ba kusa ba.

Lionel Messi ya koma taka leda a Inter Milami mai buga gasar Amurka, bayan da yarjejeniyarsa ta kare a Paris St Germain a karshen kakar 2022/23.

Ronaldo, tsohon dan wasan Real Madrid da Juventus ya koma Al Nassr cikin watan Disamba kan kwantiragin kaka biyu da rabi daga Manchester United.

Dan kwallon tawagar Portugal ya ce ya buge hanyar da fitattun ‘yan kwallo ke komawa buga gasar Saudi Arabia – yana sa ran ‘yan wasa da dama nan gaba za su koma can da taka leda

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp