fidelitybank

Garin dauko takalmi Silifas yara biyu sun mutu a ruwa

Date:

Wasu yara kanana biyu sun nutse a wani ruwa na dam din da ke Rayfield Resort a Jos, jihar Filato a karshen makon da ya gabata.

Rahotannin da aka samu ga manema labarai sun yi ikirarin cewa, yaran sun nutse ne a lokacin da suke kokarin dauko daya daga cikin warin takalmin abokinsu da ya fada cikin dam din.

An bayyana wadanda harin iftila’in ya rutsa da su da Michael Nyam mai shekaru 8 da kuma Iliya Solomon 6.

Naija News ta gano cewa, an gano gawarwakin yaran kuma an binne su.
Da yake bayyana abun da ya faru, Gyang Pwol ya shaidawa manema labarai cewa, wadanda abin ya shafa dukkansu mazauna unguwar Rayfield ne.

Ya ce: “Sun yi tsalle cikin ruwan mai zurfi da ke cikin dam din, domin ceto wani takalmi na abokinsu, abin takaici, yawan ruwan ya yi yawa. Kafin a kawo musu taimako, sun nutse cikin ruwan,” in ji shaidar.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp