fidelitybank

Ganduje yaki amincewa da murabus din Kwamishinonin sa 3

Date:

Gwamna jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ki amincewa da murabus din shugaban ma’aikatan sa, Ali Haruna Makoda da wasu kwamishinoni uku.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun sakataren yada labaran gwamnan, Abba Anwar, wanda ya rabawa.

Ganduje, ya ki amincewa da murabus din Nura Muhammed Dankade, Sanusi Said Kiru, da Dr. Aminu Tsanyawa, kwamishinonin kasafin kudi da tsare-tsare, ilimi da lafiya.

Ya umarce su da su ci gaba da gudanar da ayyukansu.

Gwamnan, ya amince da murabus din wasu kwamishinonin sa guda bakwai, wato, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, Mataimakin gwamnan jihar Kano ya ajiye mukamin kwamishinan noma, Murtala Sule Garo, kwamishinan kananan hukumomi da al’adun gargajiya domin ya tsaya takara. dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar APC, Ibrahim Ahmad Karaye – kwamishinan al’adu da yawon bude ido mai wakiltar mazabar Karaye/Rogo da Mahmoud Muhammad Santsi, kwamishinan sufuri na jihar Kano domin neman kujerar dan majalisar tarayya na jam’iyyar APC a kananan hukumomin Gabasawa da Gezawa.

Sauran sun hada da Musa Iliyasu Kwankwaso, Kwamishinan Raya Karkara mai wakiltar mazabar Kura/Madobi/ Garunmallam, Kabiru Ado Lakwaya, Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Kano don neman kujerar APC Gwarzo da Kabo a Karamar Hukumar Kabo a Jam’iyyar APC.

Gwamnan ya gode musu bisa gudunmawar da suke baiwa jihar tare da yi musu fatan alheri.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp