fidelitybank

Ganduje ya yi saki fursunoni 10 da aka yankewa daurin rai da rai da wasu 77

Date:

Gwamna jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje, ya yi afuwa ga fursunoni kusan 90 a duk fadin gidan gyaran hali da ke jihar, domin murnar sallar Eid-el-Kabir.

Wata sanarwa da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta fitar a ranar Asabar, ta ce, an yi wa fursunonin afuwa bisa laifuka daban-daban.

“An daidaita biya tarar fursunoni 77 tare da biyan diyya yayin da wasu fursunoni 10 da ke kan layin Mutuwa (IDR) suma gwamnan ya yi afuwa.”

Sanarwar ta ce, daga cikin fursunoni 10 da aka yanke musu hukuncin kisa, an yanke wa uku daga cikinsu hukuncin daurin rai-da-rai, ciki har da wata mace fursuna.

Hukumar gidan yarin ta ba da shaidar kyawawan halaye da sadaukar da fursunonin da aka ‘yanta, game da shirye-shiryensu na gyarawa tare da nuna nadama kan laifukan da suka aikata.

Sanarwar ta kuma bayyana cewa, baya ga ’yancin, Ganduje ya ba su Naira 5,000 kowannensu, domin su yi kudin jigila zuwa gidajensu.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp