fidelitybank

Ganduje ya raya matasan Kano da ayyuka – Kasar Nijar

Date:

Ministan Koyar da sana’o’i na Jamhuriyar Nijar, Kassoum Mamane Moctar, ya ce, kasarsa ta Nijar ta gamsu da irin tsare-tsare da ayyukan da gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje ke yi, domin ci gaban matasa.

Moctar ya yi wannan jawabin ne a ranar Talata, yayin da ya kai wa Gwamna Ganduje ziyara a gidan gwamnatin Kano.

Sanarwar da babban sakataren yada labarai na mataimakin gwamnan Kano, Hassan Musa Fagge, ya fitar ta ce, Ministan ya kara da cewa tsare-tsaren na cigaban matasa da gwamnatin Kano ta fitar abin koyi ne.

Ministan ya ce, nasarorin da gwamnatin Kano ta samu a bangaren matasan, yasanya Nijar ta tura tawaga zuwa Kano, domin yin nazari kan tsare-tsaren koyar da matasa sana’o’in dogaro da kai.

A nasa jawabin Gwamna Ganduje ya ce, gwamnatinsa ta gano cewa, cigaban matasa ne ginshikin ci gaba da kawar da ayyukan laifi, shi yasa ta mayar da hankali a bangaren.

 

vangurd 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp