fidelitybank

Ganduje ya mayar da martani a kan Babachir Lawal na takarar Musulmi da Musulmi

Date:

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, a ranar Laraba ya tabbatar da cewa, tikitin takara tsakanin musulmi da musulmi ba zai haifar da rashin kula da kiristoci a Najeriya ba.

POLITICS NIGERIA ta ruwaito cewa, Ganduje ya roki Babachir Lawal, tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF); ‘Yan jam’iyyar Kirista; da sauran ’yan Najeriya “su lura da maganganunsu, musamman kan harkokin addini da kuma marawa jam’iyyar APC baya, don samun ingantacciyar shugabancin da zai ceto kasar nan daga kalubalen da take fuskanta.

A cewarsa, Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki kan zaben 2023, ba shi da niyyar musuluntar da Najeriya.

Ganduje ya bayyana cewa, “abin takaici ne a lokacin da kasar ke bukatar hadin kan kasa domin ci gaban kasa da kuma hakuri da addini, mutum mai kimar Babachir ya rika yada ‘karya ba tare da la’akari da matsayinsa a jam’iyyar APC da kuma kulla alaka da Tinubu ba. .”

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp