fidelitybank

Ganduje ya kaddamar da aikin titin Garo da kewayen Kabo

Date:

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, ya kaddamar da aikin samar da tituna a garin Garo da makwaftan karamar hukumar Kabo da ke jihar.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban sakataren yada labaran gwamnan, Abba Anwar, kuma aka rabawa manema labarai a Kano ranar Lahadi.

Gwamna Ganduje ya samu wakilcin kwamishinan kananan hukumomi da masarautu Murtala Sule Garo, tare da goyon bayan kwamishinan ayyuka da raya ababen more rayuwa Injiniya. Idris Wada, a wajen bikin kaddamar da aikin a ranar Asabar.

Garo ya bada tabbacin gwamnatin Ganduje za ta yi aiki ba dare ba rana, domin inganta ayyukan more rayuwa a yankunan karkara.

“Akwai hanya mai nisan kilomita 18 daga Kanye-Kabo-Dugabau, wacce ta ratsa unguwanni takwas daga cikin Unguwani goma na karamar hukumar Kabo. An fara aikin ne a cikin 2018 kuma an watsar da aikin rabin hanyar. In ji shi.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp