fidelitybank

Ganduje ya jajantawa ‘yan Da’awar da suka ransu a hanyar Sumaila

Date:

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Lahadin ya jajantawa iyalan malaman addinin Islama guda shida da suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su yayin da suke dawowa daga karamar hukumar Sumaila kwanan nan.

“Mutuwar wadannan mutanen ba babban rashi ne ga iyalansu kadai ba, har ma ga jihar baki daya. Abin takaici ne,” inji shi.

“Mun samu labarin cewa Malaman da Sheikh Alkassim Zakariyya ya jagoranta sun fara ziyarar aiki karkashin inuwar Imam Malik Islamic Foundation.

A wata sanarwa da babban sakataren yada labaran Abba Anwar ya rabawa manema labarai, ya ruwaito Gwamna Ganduje yana cewa: “Jahar mu ta yi asarar mutane masu tsoron Allah, daga cikinsu akwai Sheikh Alkassim, Malam Isiya Tela, Mustapha Musa Sa’ad, Malam Ishaq. Rummawa da Malam Zakariyya Alkassim Dataka. Allah Ya gafarta musu,” inji shi.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp