fidelitybank

Ganduje ya caccaki Buba Galadima

Date:

Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya mayarwa da Alhaji Buba Galadima martani, wanda a kwanakin baya ya nuna shakku kan siyasar Ganduje.

Da yake mayar da martani kan ikirarin Galadima na cewa Ganduje ba shi da kimar zabe, Cif Oliver Okpala, babban mataimaki na musamman kan wayar da kan jama’a na Ganduje, ya kare maigidan nasa da kakkausar murya, inda ya bayyana Galadima a matsayin “dan siyasa wanda ya gaza, ya ki, kuma mai takaici.”

Okpala ya caccaki Galadima kan rashin sahihancinsa a siyasance da rashin gudanar da ayyukansa. Ya tunatar da Galadima dangane da alakarsa da Buhari Organisation a baya, wadda ta kasa samun nasarar lashe zabe.

Okpala ya kuma bayyana irin kwazon da Ganduje ya samu a siyasance a tsawon wa’adinsa na biyu a matsayin gwamnan jihar Kano, inda ya nuna irin ayyukan da yake gudanarwa da kuma kyakkyawar alaka da jama’a.

Ya kuma yi watsi da dacewar Galadima, inda ya nuna shakku kan sakamakonsa tare da nuna gwagwarmayar siyasa a cikin jam’iyyar Galadima a halin yanzu, New Nigeria Peoples Party (NNPP). Okpala ya jaddada cewa shugabancin Ganduje ya sa jam’iyyar APC ta tsaya tsayin daka da kuma tasiri, sabanin matsalolin cikin gida da NNPP ke fuskanta.

Da yake rufewa, Okpala ya tabbatar da cewa Ganduje ya ci gaba da mayar da hankali kan aikinsa kuma bai damu da hare-haren Galadima ba, yana mai tabbatar da cewa tasirin siyasar Ganduje na ci gaba da samun goyon bayan ‘yan Najeriya musamman ‘yan jam’iyyar APC.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp