fidelitybank

Ganduje ya bayar da awa guda mukarrabansa masu neman takara su ajiye aikin su

Date:

Gabanin zaben 2023, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da wa’adin sa’o’i 24 ga duk wani dan siyasa da ke neman tsayawa takara ya yi murabus daga gwamnatin sa.

A cikin wata sanarwa mai sakin layi uku mai dauke da sa hannun babban sakataren yada labaran sa, Abba Anwar ya fitar, ta ce, Ganduje ya ba da umarnin cewa, wadanda aka nada su ajiye aikin su daga ranar Litinin ko kuma kafin ranar Litinin 18 ga Afrilu, 2022.

A cewarsa, “duk masu rike da mukaman siyasa da ke neman mukaman siyasa a zaben 2023 mai zuwa su yi murabus daga mukamansu.

“An ba su daga yanzu zuwa Litinin 18 ga Afrilu, 2022, su yi murabus. Umurnin yana bin sashe na 84 (12) na sabuwar dokar zabe da aka yi wa kwaskwarima,” in ji Anwar a cikin sanarwar.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp