fidelitybank

G7 zai karbi wasu manya a tafiyar Kwankwasiyya – Dan Sarauniya

Date:

Tsohon kwamishinan ayyukan jihar Kano, Mu’az Magaji, ya ce, tsagin G7 zai tarbi wasu manyan ‘yan adawa daga tsagin Kwankwasiyya.

Mu’az Magaji ya ce, akwai wasu jiga-jigan tafiyar Kwankwasiyya da za su tsallako bangarensu na G7.

Daga cikin wadanda ya ce, za su dawo APC akwai Yunusa Dangwani da Madakin Gini da Danburam.

Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Mu’az Magaji wanda aka fi sani da ‘Dansarauniya, ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook a ranar Juma’ar da ta wuce ya na cewa, wasu jagororin bangaren Kwankwasiyya, su na shirin shigowa jam’iyyar APC.

Magaji ya ce, tsaginsu na G7 zai kara yawa a yayin da suke sauraron shigowar wasu manyan ‘yan adawa.

‘Yan G7 su na karkashin jagorancin Malam Ibrahim Shekarau. Daga cikin wadanda za su tsallako zuwa bangaren G7 a cewar tsohon kwamishinan akwai Dr. Yunusa Dangwani, Aliyu Madakin Gini, da kuma Dr. Yusuf Danbatta.

www.legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp