fidelitybank

Flying Eagles za ta kara da Sudan ta Kudu

Date:

Kungiyar Flying Eagles ta Najeriya za ta yi fatan ganin ta dawo kan teburin gasar wasannin Afirka karo na 13 a lokacin da za su kara da Sudan ta Kudu a wasansu na biyu na rukunin B a ranar Litinin (yau).

Kungiyar Ladan Bosso ta sha kashi da ci 2-1 a hannun Hippos ta Uganda a wasansu na farko a makon jiya.

A yanzu dole ne kasashen yammacin Afirka su doke wadanda suka fara fafatawa domin samun damar kai wa zagayen kusa da na karshe.

Wannan dai shi ne karo na farko da za a yi ganawar tsakanin Najeriya da Sudan ta Kudu a kowane mataki.

Ita ma Sudan ta Kudu ta sha kashi a wasanta na farko da ci 1-0 a hannun Senegal.

Za a fara karawar ne a filin wasa na Accra da misalin karfe tara na dare agogon Najeriya.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp