fidelitybank

Flying Eagles za ta kara da Marrakesh a wasan sada zumunci

Date:

Kungiyar Flying Eagles za ta kara da kulob din Morocco, Kawkab Athletics Marrakesh U-23 a wasan sada zumunta ranar Laraba (yau).

Tawagar Ladan Bosso ta shirya karawa da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ranar Talata amma an soke wasan a minti na karshe.

Wasan sada zumunci da Kawkab Athletics
zai gudana a Complex Sportif, Sidi Mohammed, Ain Sebaa, Casablanca.

Karanta Wannan: CAF ta amince da filin wasan da Super Eagles za ta fafata

Za a fara ne da karfe 5 na yamma agogon Najeriya.

Wannan dai shi ne wasan share fage na karshe da kungiyar za ta yi kafin fara kamfen din ta a gasar cin kofin nahiyar Afirka na ‘yan kasa da shekaru 20 ta 2023.

Zakarun gasar sau bakwai za su kara da Senegal a wasansu na farko a filin wasa na Cairo ranar Lahadi.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp