fidelitybank

Flying Eagles za su tafi Ghana ya da zango

Date:

‘Yan wasan Flying Eagles 24 da jami’ansu za su tashi daga Najeriya zuwa kasar Ghana, domin wani rangadin atisaye a Ghana a ranar Alhamis (yau).

A gaba, Ahmed Abdullahi zai hada kai da tawagar a kasar da ke Arewacin Afirka.

Daga baya za a fitar da ‘yan wasa hudu daga jerin sunayen.

Karanta Wannan: CAF ta amince da filin wasan da Super Eagles za ta fafata

Yayin da suke kasar Maroko, zakarun Afirka sau bakwai za su buga wasannin sada zumunci biyu da Jamhuriyar Benin da Sudan ta Kudu.

Ana sa ran ‘yan wasan Flying Eagles za su sauka a Masar domin buga gasar cin kofin Afrika na ‘yan kasa da shekaru 20 na 2023 a karshen mako mai zuwa.

Tawagar Ladan Bosso za ta kara da Senegal a wasansu na farko a gasar a ranar Lahadi 19 ga watan Fabrairu.

Masar mai masaukin baki da Mozambique su ne sauran kungiyoyin da ke rukunin.

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaɗi masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga Falasɗinawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...

Lauyan Sowore ya bukaci a sake shi cikin gaggawa

Lauyoyin ffitaccen ɗan gwagwarmayar nan kuma ɗan jarida, Omoyele...

Najeriya da Indiya za su haɗa kai na yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fatauncin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Jihohi 19 da za a yi kwana 9 a na ruwan sama harda Kano – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen za a shafe kwana...

Tinubu ya mika sakon ta’aziyya bisa rasuwar matar MKO Abiola

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa bisa...

Abubuwan da Kwamiti ya gano a wajen Kwamishina mai murabus na Kano

A ranar Litinin ne kwamitin binciken badaƙalar belin Danwawu,...
X whatsapp