fidelitybank

Flamingos sun karbi Naira miliyan 3 na Ahmed Musa

Date:

Kungiyar Flamingos ta samu kyautar kudi naira miliyan uku da kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya yi wa kungiyar alkawari.

An mikawa ‘yan wasan cekin cekin zuwan su daga Indiya a daren ranar Talata.

Musa ya yi alkawarin bai wa kungiyar kyautar Naira miliyan uku idan ta doke Jamus a karawar da suka yi a matsayi na uku a gasar cin kofin duniya ta mata ‘yan kasa da shekaru 17.

Flamingos sun mika wuya da ci uku-uku a wasan amma daga bisani suka yi nasara da ci 3-2 a bugun fenariti.

Wannan ne karon farko da Flamingos za su karbi lambar yabo a tarihin gasar.

Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karbi bakuncin tawagar nan ba da jimawa ba, sannan kuma za a ba su tukuicin da suka taka rawar gani a kasar Indiya.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp