Firaiministan Burtaniya Keir Starmer,Fi ya shiga cikin jagororin ƙasashen da suka taya Trump murna, inda ya bayyana nasarar da “nasara babba.”
“Za mu ci gaba aiki tare kamar yadda muka saba, kasancer ƙawancenmu tun aru ne. Za mu ɗaura ne daga inda muka tsaya wajen yin aiki kafaɗa da kafada domin ciyar da ƙasashenmu da dimokuraɗiyya gaba.”
Ya ƙara da cewa za su yi aiki tare wajen inganta tsaro da haɓaka tattalin arziki da sauransu, sannan ya ƙara da cewa, “na san alaƙar Amurna da Burtaniya