fidelitybank

Firaiminista ta sanar da ɗage aurenta saboda dokar Korona

Date:

Annobar korona ta sa an fasa auren Firaiministar ƙasar New Zealand, wanda sai nan gaba za a sanar da sabon lokacin da za a yi auren.

New Zealand ta sanya dokar takaita taruwar jama’a na kar su haura mutum 9, bayan samun wadanda suka kamu da cutar korona nau’in Omicron a wani gidan biki.

Fira Minista Jacinda Ardern, ta ce, daga tsakar daren ranar Lahadi, dokar taruwar mutane 100 a wajen biki ta na aiki, amma wadanda suka yi rigakafin korona za ta fara aikin, ya yin da wadanda ba su yi rigakafin ba, ba za su haura mutum 25 ba.

Mis Ardern tabbatar da cewa, “Saboda halin da ake ciki ni kai na, an dage lokacin aure na”

Mutum 9, iyalan gida guda aka gano sun kamu da nau’in Omicron, wadanda suka taso daga Auckland, domin halartar biki a New Zealand.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp