fidelitybank

Fintiri ya ƙara masarautu a Adamawa masu daraja

Date:

Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da ƙirƙiro sabbin masarautu bakwai a jihar.

Sabbin masarutun sun haɗa da masarautar Huba da ke Hong, da masarautar Madagali da ke Gulak, da masarautar Michika da ke Michika da masarautar Fufore da ke Fufore da masarautar Gombi da ke Gombi, da masarautar Yungur da ke Dumne, sai kuma masarautar Maiha da ke Maiha.

A cewar gwamnan, sarakunan masarautun Huba da Madagali da Michika da kuma Fufore za su zamo masu daraja ta biyu, yayin da masarautun Gombi da na Yungur da kuma na Maiha an ba su sarki mai daraja ta uku uku.

”ƙirƙiro waɗannan sabbin masarautun na da nufin inganta matsayin masarautu wajen samar da zaman lafiya da tsaro da kuma ci gaban jihar,” a cewar gwamnan.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp