fidelitybank

Fim din Hausa ya sanya wani ya sauya addinin sa

Date:

Wani matashi Mai Suna John ya koma addinin musulci, sakamakon Kallon shirin nan mai dogon zango mai suna Izzar So.
Mashiryin kuma jarumi a cikin shirin Izzar So, Lawan Ahmad ne ya bayyana hakan a sashin shafinsa na Facebook.
“Masha Allah a yaune mu ka yi babban kamu a musulunci, inda wannan bawan Allah ya shiga musulunci, saboda kallon IZZAR SO da ya ke yi, tun daga Cross River, Idom Ikon karamar hukumar ta Cross River,  a yanzu haka dai ya Karbi musulunci, kuma yanzu haka sunansa ya koma, Umar Daga John, mun yi masa addu’a Allah yasa ya shigo addinin musulunci  a sa a Allah yasa ya amfane shi, amin” in ji Ahmad Lawan.
Al’umma da dama dai suna kallon shirin ne na Izzar So, Saboda yadda ya ke fadakarwa ta fuskar addinin musulci da riko da gaskiya da amana.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp