fidelitybank

FIFA ta ci tarar Najeriya Naira miliyan 63.9 da kuma kakaba takunkumi

Date:

Hukumar da ke kula da kwallon kafa ta duniya, FIFA, a ranar Litinin, ta kakabawa Najeriya takunkumi kan rashin da’a da magoya bayanta suka yi a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da Ghana a Abuja wanda a ka yi a ranar 29 ga Mayu, 2022.

Kwamitin ladabtarwa na FIFA ya ci tarar Najeriya Sefa CHF 150,000  kwatankwacin Naira miliyan 63.9, biyo bayan tashin hankalin da ya faru a filin wasa na Moshood Abiola na kasa, Abuja bayan da kasar ta kasa samun gurbin shiga gasar cin kofin duniya a Qatar a 2022.

Haka kuma sun umarci kasar da ta buga wasansu na gaba na kasa da kasa a bayan fage, wanda hakan ke nufin kungiyar ta Najeriya za ta buga ba tare da ‘yan kallo ba.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp