fidelitybank

FIFA da sauran ‘yan wasa na cigaba da mika alhinin Pele

Date:

‘Yan wasan ƙwallon ƙafa na duniya na ci gaba da bayyana saƙon ta’aziyyarsu kan rasuwar shahararren ɗan kwallon duniyar na ɗan ƙasar Brazil Edson Arantes do Nascimento wanda aka fi sani da Pele.

Pele mai shekara 82 ya mutu ne ranar Alhamis bayan fama da jinya

Shugaban hukumar Fifa Gianni Infantino ya bayyana cewa “wannan rana ce da bamu so ta zo ba – ranar da muka rasa Pele.”

Cikin wata sanarwa da ya fitar, Infantino ya bayyana irin nasarorin da Pele ya samu a lokacin da yake tashe.

Ya kuma bayyana Pele a matsayin abin koyi da kuma yadda yake mutunta sauran abokan karawarsa.”

Shi ma fitaccen ɗan ƙwallon duniya da ya lashe kofin duniya na bana Leonel Messi ya miƙa sakon ta’aziyyarsa ga tsohon ɗan wasan a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Instagram.

Messi ya wallafa hotonsa tare da mariyarin tare da yi masa addu’ar ”neman dacewa”

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karon farko...

Sojoji na zaman makoki na kwanaki 3 bayan an kashe Jami’ai 17

Rundunar Sojin sama ta bayyana fara zaman makoki na...

‘Yan Ta’adda ba za su samu mafaka ba a Nasarawa ba – Gwamna

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya musanta zargin da...

Sojoji sun mayar da martani kan ‘Yan ta’addan Neja

Dakarun Sojin Saman kasar nan, sun ce sun ƙaddamar...

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...
X whatsapp