fidelitybank

Fidda shugaban jam’iayr APC: Buhari ya karbi bakwancin Badaru da Bagudu

Date:

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ranar Talata, ya karɓi baƙwancin gwamnonin jam’iyyar APC guda biyu a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.

Daily Trust ta rawaito cewa, gwamnonin sune, Atiku Bagudu na jihar Kebbi, shugaban kungiyar gwamnonin APC a karo na biyu da kuma Muhammad Badaru na jihar Jigawa.

Gwamnonin sun gana da shugaban ƙasa Buhari ne dangane da babban gangamin APC na ƙasa dake tafe ranar 26 ga watan Fabrairu, wanda za’a zaɓi shugabannin jam’iyya a matakin ƙasa.

A ranar Alhamis da ta gabata, jam’iyyar APC ta rantsar da sabbin shugabanninta na jihohi yayin da take fuskantar babban taro.

Ƙungiyoyi da dama na cigaba da taro kala daban-daban a wani yunƙurin da suke na ganin wanda suke goyon baya ya samu nasara. Sai dai a ɓangaren shugaban ƙasa Buhari ya yi gum da bakinsa game da wanda yake so ya zama shugaban jam’iyya na ƙasa da kuma wanda zai gaje shi a 2023 dake tafe.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp