fidelitybank

Ficewar ƙasashen Sahel daga Ecowas ya ƙara wa sojin Najeriya nauyi – Air Marshall Hassan

Date:

Babban Hafsan Sojin Sama na Najeriya Air Marshall Hassan Abubakar ya ce ficewar Nijar da Mali da Burkina Faso daga ƙungiyar Ecowas ta ƙara ɗora wa rundunar sojin Najeriya nauyi.

Ficewar ƙasashen na Alliance of Sahel States (AES) daga tsarin aiwatar da tsaro ya birkita alƙiblar tsarin gaba ɗaya, a cewarsa yayin da yake magana yayin wani taron kwamandojin sojin sama a Abuja yau Laraba.

Ya ƙara da cewa hakan zai shafi rundunar haɗin gwiwa ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) kai-tsaye, wadda ke yaƙar ƙungiyoyin Boko Haram da Iswap a Najeriya, da Nijar, da Chadi, da Kamaru.

“Matakin da suka ɗauka na fita [daga Ecowas], da kuma Chadi da ke tunanin ficewa, zai shafi ikon MNJTF na gudanar da ayyukanta,” kamar yadda kamfanin labarai na NAN ya ruwaito shi yana faɗa.

“Saboda haka nauyin da ke kan rundunar sojin Najeriya domin tallafa wa MNJTF zai ƙaru, wanda zai buƙaci cikakken martani da tsari daga rundunar sojin sama ta Najeriya.”

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp