fidelitybank

Fernandes zai cigaba da jan ragamar kyaftin – Ten Hag

Date:

Kocin Manchester United Erik ten Hag, ya tabbatar da cewa, Bruno Fernandes, zai ci gaba da zama kyaftin din kungiyar.

Ten Hag ya bayyana haka ne a yayin taron manema labarai a ranar Laraba, gabanin karawar da United za ta yi da Real Betis a wasan zagayen farko na zagaye na 16 na gasar Europa.

An yi ta kiraye-kirayen a tube Fernandes daga hannun riga bayan da ya nuna rashin jin dadinsa a lokacin da suka ci su 7-0 a Liverpool ranar Lahadi.

Karanta Wannan: Liverpool ku sayi Osimhen – Tsohon dan wasan Heskey

Ten Hag kan ko Bruno Fernandes zai ci gaba da zama kyaftin: “Ee. Tabbas.

“Ina tsammanin yana taka rawar gani sosai kuma yana da muhimmiyar rawa, yana ba da kuzari mai yawa ga kungiyar ta hanyar da ta dace.

“Shi ne mai karfafa gwiwa ga dukkan kungiyar amma babu wanda ya cika, zai koya.”

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp