fidelitybank

Fayose ya caccaki Atiku da Bukola a kan neman takarar su a PDP

Date:

Ayodele Fayose, tsohon gwamnan jihar Ekiti ya caccaki wasu masu neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya kuma sha alwashin ba zai taba barin kujerar ba ga kowa.

Fayose ya caccaki irin su tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki, kan neman tikitin PDP tilo a zaben 2023.

A cewar tsohon gwamnan, da ace Atiku da Saraki sun tsaya a PDP a shekarar 2015 suna goyon bayan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan duk da kura-kurai da yake da shi, da APC ba za ta ci zaben shugaban kasa ba.

Ya yi nuni da cewa Saraki da Atiku sun koma PDP ne kawai, saboda ba su yi nasara a APC ba, yana tunanin ko sun dawo PDP da sun zama shugaban kasa alhalin suna APC.

Da yake bayyana hakan a Talabijin na Channels, ranar Laraba, Tsohon Gwamnan ya ce, “Bari in dauki misali da shugabanmu mai daraja, Alhaji Atiku Abubakar, wanda ya yi nasara a Adamawa da kuri’u kasa da 20,000 a 2019, shi kuwa Bukola ba mu ci komai a Kwara ba.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp