fidelitybank

Faston da aka yi garkuwa da shi a Kaduna ya tsere

Date:

Fasto Yahaya Dikko na Cocin Evangelical Winning All (ECWA) Kaduna, wanda aka yi garkuwa da shi ya tsere daga gidan masu garkuwa da mutane.

Kubucewar tasa na zuwa ne watanni biyu bayan da aka yi garkuwa da shi a Sabon Kurutu da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna.

Wani shugaban al’umma a yankin, Mista Makeri Danjuma Mohammad, wanda ya tabbatar da tserewarsa, ya ce masu garkuwa da Fasto sun ki sakinsa bayan sun karbi kudin fansa da babura na Naira 800,000.

“Wannan Fasto Yahaya D Dikko ne na Cocin ECWA Sabon Kurutu da ke Karamar Hukumar Kachia ta Jihar Kaduna. An sace shi kimanin watanni biyu da suka gabata. An biya kudin fansa amma masu garkuwa da mutane sun dage cewa sai an kawo babur da ya kai Naira 800,000 kafin a sake shi,” inji shi.

A cewarsa, Fasto ya tsere ta hanyar mu’ujiza, inda ya kara da cewa an kai shi wani asibiti da ba a bayyana ba domin yi masa magani.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp