fidelitybank

Fasto Tunde Bakare ya na son zama shugaban Najeriya na 16

Date:

Shahararren malamin majama’ar nan na jihar Legas, Tunde Bakare a ranar Asabar ya bi sahun mutane masu sha’awar maye gurbin Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa.

Bakare ya bayyana aniyar sa kamar yadda ministan sufuri Rotimi Amaechi ya ce, zai tsaya takarar shugaban kasa.

Bakare ya ce, “Ba batun burin shugaban kasa ba ne na kowane mutum.” “A kowane hali, ba ni da wani buri na kishin kaina. Abin da nake da shi shi ne hangen nesa na sabuwar Najeriya da aka haife ni tun ina yaro da kuma burin gaskiya na zama shugaban kasa na goma sha shida na kasata ta Najeriya.

Sauran wadanda tuni suka ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki sun hada da, tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu, tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, gwamnan jihar Ebonyi da kuma gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi.

Bakare shi ne abokin takarar Buhari a shekarar 2011 a lokacin da su biyun suka tsaya takara a karkashin jam’iyyar CPC.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp