fidelitybank

Fashin jirgin ƙasa: Ku shirya biyan kudin fansa – Ƴan ta’adda

Date:

‘Yan ta’addan da suka kai hari kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar Litinin, sun shaida wa iyalan wadanda aka sace da su shirya su biya musu kuɗin abinci da kuma biyan bukatunsu na kudin fansa.

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya NRC, ta ce, fasinjoji 362 ne ke cikin jirgin a lokacin da ‘yan ta’adda suka kai hari, inda suka kashe 8, suka jikkata 26 tare da yin awon gaba da wasu da dama.

Musa Abilewa, daya daga cikin iyalan wadanda abin ya shafa, ya bayyanawa DAILY POST ranar Alhamis, cewa ya samu kiran waya da yammacin Laraba daga ‘yan ta’addan.

Ya tabbatar da cewa dan uwansa da aka sace ba shi da lafiya, amma an ce masa ya shirya domin neman biyan kudin fansa.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp