fidelitybank

Fasa Kaurin Bindigogi: Kotu ta daure toshon jami’in Kwastam

Date:

Babbar Kotun Tarayya da ke zaman ta a jihar Legas, ta yanke wa wani tsohon jami’in Hukumar Kwastam tare da wasu mutum biyu hukuncin daurin shekara 16, bisa laifin shigo da bindigogi 661 ba bisa ka’ida ba.

Mai Shari’a Ayokunle Fajji, ta sami Mahmud Hassan da kamfaninsa da Oscar Okafor da kuma Donatus Achinulo da laifin hada baki wajen yin fasakwaurin bindigogin.

Aminya ta rawaito cewa, sai dai kotun ta wanke tare kuma sallamar daya daga cikin wadanda a ke tuhuma, Abdullahi Danjuma daga dukkan zarge-zargen da a ke yi masa.

A cikin kunshin tuhume-tuhumen da a ke musu, Babban Lauyan Gwamnati, kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya zarge su da shigo da makaman daga kasar Turkiyya ta tashar jiragen ruwa ta Apapa da ke Legas.

Ya ce,”An shigo da bindigogin ne a cikin wata kwantena mai zurfin kafa 40, wadda a ka yi karyar cewa kamaren karfe ne a cikinta”. Inji Malami.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp