fidelitybank

Farmakin Rasha: Ukraine ta rabawa mutane 18,000 bindugu na kare kai

Date:

A daidai lokacin da dakarun Rasha ke ƙara matsawa cikin babban birnin Ukraine wato Kyiv, hukumomin Ukraine ɗin na kira ga ƴan ƙasar da su yi duk mai yiwuwa domin kare ƙasarsu daga kutsen Rasha.

Mai bayar da shawara a ma’aikatar harkokin cikin gida na ma’aikatar tsaro ta Ukraine Vadym Denysenko, ya ce tuni aka bayar da bindigogi masu sarrafa kansu 18,000 ga ƴan sa kai waɗanda ke son kare babban birnin ƙasar.

Ma’aikatar tsaro ta ƙasar da ma’aikatar harkokin cikin gida duk sun roƙi jama’ar ƙasar da su ankarar da hukumomin ƙasar idan suka ga gittawar dakarun Rasha haka kuma a kai musu hari da bam ɗin fetur na kwalba. In ji BBC.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp