fidelitybank

Farashin ɗanyen man fetur ya ta shi a kasuwar duniya

Date:

Farashin ɗanyen man fetur ya tashi a kasuwar duniya, bayan da manyan ƙasashe masu arzikin man fetur suka bayyana rage adadin man da suke fitarwa.

Farashin ya ƙaru da fiye da kashi biyar cikin ɗari, inda ya kai sama da dala 84 a kan kowacce ganga.

Ƙaruwar farashin na zuwa ne bayan ƙungiyar ƙasashe masu arzikin man fetur ta OPEC suka ayyana cewa za su rage yawan man da suke fitarwa zuwa kasuwar da fiye da ganga miliyan ɗaya a kowacce rana. In ji BBC.

Ko a watan Fabrairun bara ma, sai da farashin man ya tashi, bayan mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine.

To sai dai sannu-a-hankali farashin ya ci gaba da sauka, inda har ya koma yadda yake kafin mamayar.

Masu sharhi na cewa ƙaruwar farashin zai kawo cikas, a ƙoƙorin da duniya ke yi wajen rage hauhawar farashin kayayyaki.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp