fidelitybank

Farashin tikitin jirgin sama ya ƙara tashi a Najeriya

Date:

Yayin da ‘yan Najeriya ke shirin gudanar da bukukuwan sallah karama a farkon mako mai zuwa, yawancin kamfanonin sufurin jirgin sama sun kara farashin tikitin jirgin sama na cikin-gida.

Sai dai ba dukkan wurare ne wannan karin ya shafa ba.

Matafiya tsakanin biranen Legas zuwa Abuja da Legas zuwa Port Harcourt da kuma Legas zuwa Uyo za su ci gaba da sayen tikitin a farashin da ke kusa da Naira 50,000 da ake biya a baya-bayan nan.

Karin ya fi bayyana ne idan matafiyi ya nufi biranen da ke arewacin kasar daga kudanci, inda farashin tikitin ya tashi zuwa Naira 122,000.00 na zuwa kawai banda na dawowa.

Jaridar Daily Trust ta ce, wannan matakin zai tilastawa wasu ‘yan Najeriya sauya shirin da suka yi na tafiya garuruwansu domin bukukuwan sallah.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karon farko...

Sojoji na zaman makoki na kwanaki 3 bayan an kashe Jami’ai 17

Rundunar Sojin sama ta bayyana fara zaman makoki na...

‘Yan Ta’adda ba za su samu mafaka ba a Nasarawa ba – Gwamna

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya musanta zargin da...

Sojoji sun mayar da martani kan ‘Yan ta’addan Neja

Dakarun Sojin Saman kasar nan, sun ce sun ƙaddamar...

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...
X whatsapp