fidelitybank

Farashin kayan abinci ya ƙaru a Najeriya – NBS

Date:

Hukumar Kididdiga ta Ƙasa NBS, ta ce, hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu zuwa kashi 22.04 a watan Maris ɗin 2023.

Wannan dai ya zo ne bayan fitar da wani rahoton da ke ɗauke da farashin masu amfani da kayayyaki na watan Maris na shekarar 2023 a Abuja ranar Litinin.

NBS ya ce a kowace shekara, ana yawan samun hauhawar farashin kayayyaki a watan Maris, inda a wannan shekara ya kai kashi 6.13 bisa ɗari fiye da yadda aka samu a watan Maris ɗin 2022 wanda yake a kashi 15.92 bisa 100.

Rahoton ya ce kayayyakin da farashinsu ya ƙaru sun haɗa da kayan abinci da kuma abubuwan sha wanda ya kai kashi 11.42 bisa ɗari da ruwa da wutar lantarki da gas da kuma man fetur.

Sauran kayayyakin da suka tashi su ne tufafi da takalma da sauransu.

Hukumar ta ce farashin kayan abinci ya yi tashin gwauron zabo a watan Maris ɗin 2023 wanda ya kai kashi 24.45 bisa ɗari idan aka kwatanta shi da kashi 17.20 da aka samu a watan Maris ɗin 2022.

A yawan lokuta dai, ana danganta hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya saboda yawancin abubuwan da ake amfani da su a ƙasar shigowa da su ake yi.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp