fidelitybank

Farashin danyen mai ya kai dala 90.54 bayan harin da Isra’ila ta kai Iran

Date:

Farashin danyen mai na Brent yanzu ya kai dala 90.54 a kowacce ganga, daga dala 87 kwanaki bayan yakin da aka yi tsakanin Isra’ila da Iran.

Farashin man fetur ya tashi sama da kashi 3.94 a ranar Juma’a bayan da Isra’ila ta kai wani harin ramuwar gayya a Iran, lamarin da ya haifar da fargabar barkewar yakin gabas ta tsakiya.

Hakanan, Matsakaici na Yammacin Texas na Amurka, makomar danyen mai na WTI ya karu da kashi 4.06 zuwa $86.09.

Wani jami’in Amurka ya tabbatarwa da gidan talabijin na NBC cewa Isra’ila ta kai harin ramuwar gayya a Iran.

Rahotanni sun ce an ji karar fashewar wasu abubuwa a filin jirgin saman Isfahan, amma ba a san musabbabin faruwar lamarin ba. An karkatar da jirage da dama a sararin samaniyar Iran.

Ku tuna cewa kwanaki biyar da suka wuce Iran ta harba daruruwan jirage marasa matuka kan Isra’ila.

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp