fidelitybank

Fararen hula 503 aka kashe a Kharkiv – Ukraine

Date:

Shugaban lardin Kharkiv da ke gabashin Ukraine ya ce, an kashe akalla fararen hula 503, tun lokacin da Rasha ta kaddamar da yaki a yankin ranar 24 ga watan Fabrairu.

A wani sako da ya wallafa a Telegram, Oleg Synegubov ya ce kananan yara 24 na cikin wadanda aka kashe sakamakon hare-haren dakarun Rasha.

“Wadannan fararen-hula ba su ji ba ba su gani ba, ba za mu taba yafe kisan da aka yi musu ba,” a cewarsa.

BBC ba ta tabbatar da wannan ikirari ba.

Kharkiv wanda ke da nisan kilomita 40 daga kan iyaka da Rasha na da mutane da suka kai miliyan daya da rabi kafin a soma yaki.

Ba kamar sauran yankunan Ukraine ba, wadanda aka sarara da yaki bayan da dakarun Rasha suka mayar da hankali wasu yankunan, Kharkiv bai samu kakkautawa daga hare-haren Rasha ba

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp