fidelitybank

Faransa ta tura tawagar ƴan sanda Ukraine

Date:

Jakadan Faransa a Ukraine ya ce wata tawagar ‘yan sandan ƙasar goma sha biyar ta isa kasar, domin taimakawa takwarorinsu na Ukraine wajen binciken laifukan yaki da ake zargin Rasha da aikatawa a kusa da birnin Kyiv.

An dauki hoton tawagar jami’an a wata babbar motar a birnin Lviv.

Jami’an Faransa sun ce wannan shi ne rukunin kwarraru na farko daga kasashen waje da ke ba da irin wannan taimako.

A ranar Lahadi mai gabatar da kara na Ukraine Iryna Venediktova, ta ce an gano gawarwakin mutane sama da dari biyu a yankin Kyiv, tun bayan da sojojin Rasha suka janye.

Rasha ta musanta kai wa fararen hula hari, kuma ta ce bidiyon gawarwakin na boge ne, hada shi aka yi.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp