fidelitybank

Falatsinawa na tserewa daga gidajen su bayan umarnin Isra’ila

Date:

Kimanin FalasÉ—inawa sama da dubu dari hudu ne suka tserewa gidajensu, sakamakon hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da kaiwa Zirin Gaza.

Bakin hayaki ne ya turnuke sararin samaniyar birnin da aka shafe kwanaki biyu cir, cikin duhu sakamakon yanke musu wuta, da ruwa, da abinci, da man fetur da Isra’ilar ta yi.

Jami’an kiwon lafiya na FalasÉ—inawa sun ce akalla mutane arba’in da biyar ne suka mutu a lokacin da wani hari ta sama ya rutsa da wani rukunin gidaje a gundumar Jabaliya.

Ministan makamashi na Isra’ila ya ce ba za a bai wa Gaza wuta ba, har sai mayakan Hamas sun saki ‘yan Isra’ilar da suka kama.

Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar Amnesty International sun bayyana matakin na Isra’ila a matsayin laifin yaki.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp