fidelitybank

Falasɗinu sun yi arangama da jami’an tsaron Isra’ila

Date:

Masu zanga-zanga Falasdinawa sun yi ta jifar jami’an tsaron Isra’ila da kujeru da wasu a Masallacin Kudus a daidai lokacin da Yahudawa ke wani tattaki da suke gudanarwa duk shekara mai cike da cece-kuce.

Bidiyo ya nuna ‘yan sanda sun yi amfani da sarka don rufe kofofin wurin ibadar yayin da masu zanga-zangar ke karuwa.

Idan an jima a yau ne dubban ‘yan Isra’ila za su daga tutoci a faretin da za su yi a yankunan Musulmitsohon birnin Kudus.

Taron na ɗaga tuta, Yahudawa na yin sa don murnar karbe Gabashin Jerusalam a yakin 1967, kuma wannan ya zo ne a daidai lokacin da ake takun saka tsakanin Isra’ila da Falasdinawa.

Ana sa ran baza ƴan sanda kusan dubu uku a yankin. In ji BBC.

Isra’ila ta ɗauki birnin Kudus baki dayansa a matsayin babban birninta, yayin da Falasdinawa ke ikirarin gabashin birnin Kudus a matsayin babban birnin Falasdinu.

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp