fidelitybank

Falasɗinawa 18 cikin waɗanda aka saki yau na zaman hukuncin ɗaurin rai da rai

Date:

Ofishin yaɗa labaran fursunoni na Hamas ya ce daga cikin Falasdinawa 183 da ake sa ran saki yau, 18 daga ciki na zaman hukuncin ɗaurin rai da rai ne, yayain da 54 daga ciki ke zaman hukuncin ɗaurin shekaru masu yawa, yayin da 111 daga cikinsu aka kama su bayan harin ranar 7 ga watan Okotabn 2023.

“Sakin fursunonin wani mataki ne kan gwagwarmayar sakin duka fursunonin Falasdinawa da muke yi,” kamar yadda ofishin ya bayyana cikin sanarwa da ya fitar.

Kafin yau an saki fursunoi 383, a wani mataki na yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra’ila da Hamas, wadda ta fara aiki a watan da ya gabata.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp