fidelitybank

Fafatawa tsakanin Enyimba da Kano Pillars abu ne mai wahala – Finidi

Date:

Mai baiwa Enyimba shawara kan fasaha, Finidi George, yana saran fafatawar da Kano Pillars mai wahala ne a tsakanin su.

Kungiyar Giwa ta People’s Elephant za ta kara da Kano Pillars a filin wasa na Enyimba International Stadium ranar Laraba.

Finidi ya yi wa magoya bayan kulob din alkawarin sa ran kwallon kafa mai kyau daga tawagarsa

Ya kuma ba da tabbacin cewa kungiyarsa za ta samu mafi girman maki a wasan.

“Za mu yi duk mai yiwuwa kamar yadda muka gaya wa ‘yan wasan cewa za a yi yaki,” kamar yadda ya shaida wa kafar yada labarai ta Enyimba.

“Za mu ba da mafi kyawun mu a wasan kuma mutane za su iya sa ran kwallon kafa mai kyau daga Enyimba.

“Yaran suna cikin yanayi mai kyau kuma tabbas za mu samu sakamako wanda shine mafi girman maki a wasan.”

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp