fidelitybank

Fafaroma ya buƙaci Isra’ila ta kiyaye masu wanzar da zaman lafiya

Date:

Fafaroma Francis ya yi kira da a ‘mutunta’ jami’an wanzar da zaman lafiya na Majalisar Ɗinkin Duniya da ke aiki a Lebanon.

Fafaroma ya bayyana haka ne bayan jikkata wasu jami’an MDD biyar a kudancin Lebanon.

“Ina kusa da dukkan mutanen da wannan abin ya shafa kama daga Falasɗinawa da Isra’ilawa da kume ƴan Lebanon, inda na buƙaci a mutunta jami’an wanzar da zaman lafiya,” in ji Fafaroma yayin da yake magana a fadarsa ta Vatican.

“Ina ƙara yin kira da a tsagaita wuta nan take tsakanin ɓangarori, sannan a bi matakin tattaunawa da kuma diflomasiyya domin samun zaman lafiya,” in ji shi.

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...
X whatsapp