fidelitybank

Fadan Kabilanci: Wayar Salula ta jawo asarar ran mutane 50 a Sudan

Date:

Jami’ai a kasar Sudan sun ce a kalla kusan mutane 50 ne suka rasa rayukansu a wani riki da ke da nasaba da na kabilanci a yankin Darfur da ke yammacin kasar.

Sun ce rikicin da ya faru a garin Kreinik ya barke ne sanadiyyar gardama kan wayar salula wanda ya rikide zuwa tashin hankali.

Fada tsakanin al’umomin Larabawa da sauran kabilu a yankin Darfur ya yi kamari a watannin baya-bayanan. A cewar BBC.

Majalisar Dinkin Duniya (MDD), ta ce kashi 30 cikin 100 na alu’mmar Sudan za su bukaci kayan agaji a badi wanda shi ne adadi mafi girma a cikin shekara 10 da suka gabata.

 

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ʙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban ʘsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ʙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ʓansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp