fidelitybank

Facebook na cusa kiyayya a zukatan mutane – Rasha

Date:

Ofishin babban mai shigar da kara na Rasha ya nemi a ba shi izinin ayyana Meta, kamfanin da ya mallaki Facebook da Instagram a matsayin “kungiya mai tsattsauran ra’ayi” kuma ya hana shi yin aiki a Rasha, kamar yadda kafofin yada labaran Rasha suka ruwaito.

Ofishin ya kuma bayar da shawarar a rage karsashin Instagram a cikin kasar.

Wannan matakin ya biyo bayan sanarwar da kamfanin na Meta ya fitar ne cewa zai kyale masu amfani da shafinsa a wasu kasashe su yi kraye-kirayen a kashe shugaban Rasha da dakarunta.

Ofishin mai shigar da karan ya ce yana tuhumar Meta da “Cusa kiyayya a zukatan mutane da kuma yin kira ga wasu su dauki matakai da za su iya illata jama’a”.

Tun makon jiya Rasha ta fara hana al’ummar kasar shiga shafukan sada zumunta na Facebook da Twitter a cikin kasar.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp