fidelitybank

FAAN ta rufe wani bangare na jirgin saman Legas

Date:

Hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta kasa FAAN, ta sanar da rufe titin jiragen sama na kasa da kasa 18R da 36L a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Legas domin kula da su wajen yin gyara.

FAAN ta sanar da hakan ne a wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin.

FAAN ta ce za a rufe hanyoyin saukar jiragen har na tsawon makonni takwas domin kula da su.

Karanta Wannan: Jirgin saman sojin Najeriya ne ya kai hari Shiroro – Gwamnatin Neja

Sanarwar ta kara da cewa “Wannan shine don sanar da jama’a cewa an rufe titin jirgin sama mai lamba 18R/36L na filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas tsawon makonni takwas domin gudanar da aikin.

A cewar hukumar, Taxiway B-18L za a yi amfani da shi a maimakon duk ayyukan jirgin har sai an kammala gyarawa.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp