fidelitybank

Everton ta nada Sena Dyche a matsayin mai horaswa

Date:

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta firimiyar Ingila ta Sean Dyche a matsayin sabon kocinta.

Masu kungiyar sun nada Dyche na tsawon shekara biyu da rabi, kwantiragin da za ta kawo karshe a watan Yunin 2025.

Kungiyar wadda masoyanta ke kira da sunan “Toffees” ta sallami Frank Lampard ne a makon jiya bayan da ta sami kanta a matsayi na 19 a teburin firimiya a karkashin kulawarsa.

Dyche mai shekara 51, kwararren koci ne wanda tun watan Afrilu ya zama ba shi da kulob din da yake horarwa tun da kungiyar Burnley ta sallame shi bayan ya shafe shekara 10 yana aiki tare da su.

Sean Dyche zai zama koci na bakwai a karskashin mai kungiyar Farhad Moshiri – wanda ya sayi kungiyar tun 2016.

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp